World News

Shugaban kasa Tinubu zai tashi daga Lagos zuwa ƙasar Qatar don halartar wani taro mai muhimmanci a yau Alhamis wanna fata za kuyi masa…

Daga cikin abubuwan da kasashen (Nijeriya da Qatar) za su tattauna a ziyarar kwaki biyu da Tinubu zai yo a can, akwai maganar tsaro, da kwaikwayo al’adun juna da kuma tattalin arziki

Bayan mutane da yawa sunji labarin tunubu zai barkasa mai makon suyi masa addu’a akan Allah ya dawo dashi lafiya.

Sai kaji suna tayi masa fatan da babu dadi kowa yasan halin da ake ciki amma ya kama ta duk halin da aka chinci kai a san cewa Allah ne ya kawo shi kuma dolane abun sai yafaru.

Dan haka muna kira mutane ya kama ta muna tsarkake kalaman mu akan shuwagabanni.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button