World News

Masha Allah kalli bidiyon yadda kungiyar likitoci musulmai suke bayar sa tallafi ga majinya ta…

Masha Allah kalli bidiyon yadda kungiyar likitoci musulmai suke bayar sa tallafi ga majinya ta.

Lallai wannan abu abun burgewa ne domin kuwa irin wannan abu buwan ake da buka ta koda naka bai samu ba wani bawan Allah zai samu kaga kuwa an sami riba sosai.

Dan haka ba tare da wani bata lokaci ba zan saka muku wannan bidiyan domin ku gani da idan ku kuma kuji abun da suke daga ina abun yafro asali

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button