World News

Malamai sumfara Zargin Dr Ahmad gumi da ruguza karantarwar margayi abubakar gumi_raddin asadus sunna na biyu…

Malamai sumfara Zargin Dr Ahmad gumi da ruguza karantarwar margayi abubakar gumi_raddin asadus sunna na biyu.

Duk inda aka ce wannan malami ne tofa indai ba shine ya ruguza kansaba zaka same shi da wata fasinal abu wanda ba kowa yake dashi ba wannan wata baiwa ce da Allah ya bawa masu Ilimin al’qur’ani.

Sai dai wasu malaman da yawa yanzu basa kula da cewa sufa ba kamar sauran wanda basu da wannan Ilimin bane ya kama ta a sami malami da tsoran Allah sosai da yanzu jahili zayyi abu Allah ya masa hukunci dai dai da abun tofa idan wanda ba jahili bane akan abun ya take hukuncin sa sai yafi da wanda bai sani ba.

Haka za kaji malamai suna fada idan malami yasan gaskiya yai aiki da ita zai sami babban rabo amma idan yasan gaskiya ya take ta tofa sai ya kwammace dama bai san taba kawai yayi laifin aka hukun tashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button