Uncategorized

maganar gaskiya baturen daya kawowa matasa crypto da mining cutarmu yayi kuma ya cuci matasa saboda…

Labari ya fito daga dokin karfe tv sune suka wallafa cikakken rahoton.Magana ta gaskiya batúrań da ya kawowa matasan mu labarin Crypto da Mining ba karamar cutar mu yayi ba, Cèwar Dr. Sheriff Almuhajir

Muna fama matasan mu su kama sana’o’i, har wasu sun fara yarda kawai sai ya sako musu kudin minning domin ya kara durkusar da tunanin su. Yanzu babu wata hujja da za ka bawa matashi ya yarda ya yaje sana’a tunda ya san idan ya zauna ya daddanna waya za’a bashi kudin kyauta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button