Uncategorized

Innalillahih Wa’inna Ilaihirajiun! Allah ya yiwa matashin malamin man mai suna Mufti yaks kalli bidiyan nan…

Wlh Wlh mutuwar wannan bawan Allah din ta tayar da hankalina sosai. Allah ubangiji yajikansa da rahamah, Allah yasa ya huta_

Jama’ah dan Allah muji tsoran Allah, wlh duniya scam ce! Allah yasa mutuba, mu koma ga Allah kafin mutuwa ta rirkemu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button