Kannywood

Tofah: daga wannan sai wannan jaruman Tiktok suna hadawa daurawa kudin daya basu zasu mayar masa saurari wata daya daga cikin jaruman…

Tofah: daga wannan sai wannan jaruman Tiktok suna hadawa daurawa kudin daya basu zasu mayar masa saurari wata daya daga cikin jaruman.

Idan baku mantaba dayrawa ya bayyana yadda suka hada kudi a’aljihun su duka bawa yan Tiktok domin su dai na harkar badala akan shafin Tiktok amma bayan sunji malaman aminu daurawa ya dawo kan aiki.

Shine suka fara kokarin hada musa kudin daya basu suja jari dan haka ga bidiyan domin kugane wa ìdan ku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button