Kannywood

Tofah: muleka Kannywood an hangi bidiyan mawakin siyasar nan rarara yana rera wakar soyayya cikin wani irin salon shiga, shin ya dai na wakar siyasar ne…

MAWAKI: rarara bayan an dade ba’aji sabuwar wakar saba sa gashi yafito da sabon salo wajan rera waka salon ya dau hankalin jama’a sosai bayan ya saki bidiyan.

Bayan jaridar Arewa Drop tayi tattaki wajan samo muku cikakken bayani dan gane da hotan da muka gani sai daga karshe muka gane ashe nawakin bidiyo ne ya wallafa fashi akan account dinsa.

Ganin haka ne yasa bamuyi kasa a gwaiwaba wajan dau ko muku bidiyan domin ku gani da idan ku domin ance gani yakoriji kamar yadda hakan kowa yafiso ace yaga abu da idan sa mai makon ace labari aka bashi.

Ga bidiyan mawakin domin kunisha dantu dashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button