World News

Kuskure ne ana kamo mata da maza ana cusawa a mota da sunan gyara abba gida gida ya yiwa malamai da hukumar hisbah nasiha ga karin bayani…

Kuskure ne ana kamo mata da maza ana cusawa a mota da sunan gyara abba gida gida ya yiwa malamai da hukumar hisbah nasiha ga karin bayani…

Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yiwa Hukumar Hisbah da Malamai Nasiha yayin taron ganawa da Malamai a fadar Gwamnati.

Gwamnan ya nuna damuwarsa kan bidiyon da ya gani ana cicciba yan mata da samari ana dorawa a mota kirar Hilux da sunan gyara.

Me za ku ce a kai?

tushan labari: freedom radio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button