Kannywood

Bidiyo: yadda malam aminu daurawa ya karbi kyautar motar da yan Tiktok suka bawa hukumar Hisbah domin ayi operation kauda badala a kano…

Bidiyo: yadda malam aminu daurawa ya karbi kyautar motar da yan Tiktok suka bawa hukumar Hisbah domin ayi operation kauda badala a kano.

Yadda malam aminu daurawa ya karbi motar da aka bawa hukumar Hisbah, amma kunsan abun da zai baku mamaki wanda suka kawo myautar motar fa jaruman tiktok ne wanda suke go yan bayan Hisbah.

Domin su kansu basa bukatar ganin yadda yan uwansu masu harkar Tiktok suke zubar musu da mutumci domin kowa yasan idan mutum daya yayi abu za kaga kusan kowa ma wajan ana ra kaba masa wannan laifin ko al’karin.

Dan haka ga bidiyan anan kasa ku gani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button