World News

Allah Sarki Rayuwa 😭An haifi fitacciyar ‘yar Kannywood, marigayiya Sarau Gidado da ake yi wa lakabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu 1968, a birnin Kano…

Allah Sarki Rayuwa 😭An haifi fitacciyar ‘yar Kannywood, marigayiya Sarau Gidado da ake yi wa lakabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu 1968, a birnin Kano.

Allah Ya Jikanta Yayi Mata Rahama Allah Yasa Aljanna Ce Makoma Muma Allah Yasa Mucika Da Imani Domin Albarkacin Annabi S.a.w🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button