Kannywood

Abun dake tirandin a social media tsohon darakta hankaka ya yiwa wasu mutane fata fata akan zasu bashi tallan bireziya, shin kai ma ka saurari yadda sukai…

Yanzu abun da yake tirandin kenan a social media tsohon darakta ya yiwa wasu mutane fata fata akan zasu bashi tallan bireziya shin kai ma ka saurari yadda sukai.

Tsohon jarumi a masana’antar Kannywood kuma Tsohon darakta wato hankaka kenan yahadu da wasu yan is sunki rashi a waya da sunan zasu basbi talla kawai sai yaji ana cewa amma bireziya ce ta mata.

Ana so a tallata sabuwar bireziya ne a jahar kano saka makon matan kano suna bukatar irin ta shin kunsan dalilin da yasa aka ce matan kano suna bukatar ta, ga wanda yake san sani zai iya danna bidiyon anan kasa domin yaji da kunnan sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button