Kannywood

G fresh ya gaji da ganin yadda besty suke sharholiya da matarsa yanzu yafara damarar maka shi a kotu menene ra’ayinku…

fresh ya gaji da ganin yadda besty suke sharholiya da matarsa yanzu yafara damarar maka shi a kotu menene ra’ayinku.

A wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi munga yadda g fresh al’amin yake magana akan ya gaji da ganin yadda matar sa sayyada sadiya haruna take sharholiya da wani matashi da take karan sa da duna besty.

Tun bayan lokacin da aka daura auran g fresh da sayyada sadiya haruna ba’adau lokacin ba aka sami labarin rabuwar su amma kuma ba auran ne ya mutu ba domin g fresh yace bazai saki matar saba.

Kawai dai basa tare amma akwai aure a tsakanin su, sai kuma jiya kwatsan sai ga wani fai fan bidiyan sa ya korafin shifa ya gaji da ganin matar sa da wani gato suna bidiyoyi a social media.

Yace zai maka shi a kotu domin kotu ta dau Maki akan domin sayyada dai ba matar sa bace g fresh din dai shine mijin ta dan haka ga ya gaji da ganin wannan sharholiyar ga link anan kasa kudanna zai kai ku har cikin bidiyan G fresh Al’amin.

G fresh al’amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button