World News

Daurawa ya sauka daga kan mukamin sa biyo bayan maganar gwamnan kano abba gida gida saurari jawabin daurawa na karshe akan kujerar…

Daurawa ya sauka daga kan mukamin sa biyo bayan maganar gwamnan kano abba gida gida saurari jawabin daurawa na karshe akan kujerar.

Ga bayanin malam aminu daurawa anan kasa acikin wani faifan video da munso muyi nuku rubutu sai mukaga ai mahana a bakin mai ita tafi dadi ga abun da yasa daurawa yayi murabus daga Hukumar hisbah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button